Ba Wai Talla Kawai Muke Yi Ba — Muna Taimaka Maka Ka Samu Kwastomomi.
Kana da kaya ko sabis mai kyau amma customers ba sa zuwa? Mu ne mutanen da za su gyara wannan. Muna gudanar maka Advert a Facebook, TikTok da WhatsApp, mu gina maka Website, mu kuma koya maka yadda ake yi — duk domin ka ga sakamako: ƙarin sako, ƙarin oda, ƙarin kuɗi a aljihunka.
AREWA PROMO AGENCY — Ba Wai Talla Kawai Muke Yi Ba, Muna Taimaka Maka Ka Samu Kwastomomi.
Da yawan 'yan kasuwa suna da kaya masu kyau, amma matsala ita ce customers ba su san su ba. Shi ya sa muka kirkiri AREWA PROMO AGENCY — domin mu cike wannan gibin. Ba sai ka bude babban shago ko ka jira mutane su shigo maka ba. Da Facebook, TikTok da WhatsApp, kasuwancinka zai iya isa ga dubban mutane a fadin Najeriya cikin rana guda. Ko kana son mu yi maka aikin gaba ɗaya, ko kana son mu koya maka yadda ake yi da kanka — mu ne tawagar da za ta kai ka wurin.
- ✓Muna magana harshenka — babu wata kalmar boko mai wuya, sai bayani a fili.
- ✓Ko da wayarka Android ce mai sannun net — komai zai buɗe maka da sauri.
- ✓Kana da tambaya? Sai ka rubuto mana a WhatsApp, mu amsa maka nan take.
"Muna so kowane ɗan kasuwa ya iya samun customer daga wayarsa kawai, ba tare da wata wahala ba."
— Tawagar Arewa Promo Agency
"Wannan shine dalilin da yasa yanzu kasuwanci yake kara komawa Social Media."
Me Yasa Advert Yake Da Muhimmanci?
Idan kana da shago, ba kowace rana bane mutane dubu biyar ko dubu goma zasu shigo su ga kayanka. Amma idan ka saka Advert a Facebook ko TikTok, dubban mutane zasu ga video na business dinka cikin rana daya.
Daga cikin wadanda suka gani, masu bukatar kayanka zasu taɓa video din kai tsaye su turo maka sako a WhatsApp. Ba sai ka nemi customers ba — customers ne zasu zo gareka.
Duk Abin Da Kasuwancinka Ke Bukata, A Wuri Ɗaya
Daga koyo da kanka, zuwa mu yi maka aiki gaba ɗaya — zaɓi abin da ya dace da kai, sannan ka danna Saya Yanzu.
Facebook & Instagram Advertisement
Matsala: Kana da kaya amma mutane kalilan ne suka san kasuwancinka. Mafita: Mu shirya maka Advert mai kyau, mu zaɓi mutanen da suka dace su gani (targeting), sannan mu gudanar da shi har sai sako da oda suka fara zuwa.
TikTok Advertisement
Matsala: Video ɗinka baya kaiwa mutane da yawa kai tsaye. Mafita: Mu saita maka TikTok Advert na gaskiya domin video ɗinka ya isa ga daruruwan dubban mutane a Najeriya, ya kawo maka followers da customers na gaske.
Google Business Profile Setup
Mu saita business ɗinka a Google domin mutane su same ka cikin sauƙi lokacin da suke bincike.
TikTok Followers
Zaɓi adadin da kake bukata:
YouTube Promotion
Mu kara wa channel ɗinka kallo da subscribers na gaske domin girma da sauri.
Facebook & TikTok Monetization Support
Kana son fara samun kudi daga Facebook ko TikTok amma ba ka san yadda ake cimma buƙatun monetization ba? Mu tafi tare da kai har sai ka kai wurin.
✓ Muna duba ci gaban account ɗinka na Facebook ko TikTok kai tsaye
✓ Muna jagorantar ka zuwa ga buƙatun monetization (views, followers, watch time)
✓ Bayan ka saya, ka turo mana link na account ɗinka a WhatsApp
✓ Ka turo screenshot na yanayin account ɗinka kafin mu fara aiki
✓ Muna bibiyar ci gaba tare da kai har sai an amince da monetization
Professional Business Website
Kasuwancinka yana bukatar wajen da kwastomomi zasu same ka cikin sauƙi, ko da kana barci. Muna gina website na zamani domin Kasuwanci, Schools, Hotels, Restaurants, Pharmacy, Hospital, POS Business, NGO, da Online Store — Mobile Friendly, Online Payment, WhatsApp Integration, Secure Hosting.
AI Cartoon Advertisement Videos
Cinematic AI cartoon adverts domin Kasuwanci, Company, Schools, Political Campaign, ko Product Promotion — Hausa ko English, HD quality, tare da Voice Over.
WhatsApp Advertisement Training
Cikakken koyo, mataki-mataki, na yadda ake yin talla akan WhatsApp da jan customers kai tsaye.
✓ Yadda zaka kirkiri WhatsApp Advert daga farko
✓ Yadda zaka zabi mutanen da kake son tallarka ta isa gare su
✓ Targeting na kowace jiha a Najeriya
✓ Targeting bisa shekaru, jinsi, da sana'a
✓ Yadda zaka biya kudin Advert kai tsaye da bank transfer
✓ Yadda zaka saita kasafin kudin Advert
✓ Yadda zaka samu dubban mutane su ga tallarka
✓ Sirrin WhatsApp Marketing na kasuwanci
✓ Practical training daga farko har karshe
Professional Flyer Design
Zane-zane na flyer masu kyau da za su ja hankalin customers a WhatsApp da Social Media.
Business Branding Package
Logo + Flyer + Business Card + Social Media Cover + Brand Colors — komai a wuri ɗaya.
Dalilan Da Zaka Zaɓe Mu
Sabis Na Ƙwarai
Aiki na gaskiya, na inganci, kowane lokaci.
Isar Da Aiki Da Sauri
Ba jira mai tsawo — muna aiki cikin kwanaki.
Farashi Mai Sauƙi
Farashi da ya dace da kowane ɗan kasuwa.
Amincin Customers
Daruruwan customers sun amince da mu.
Biya Cikin Aminci
Order ID na musamman da lokaci a kowane biya.
Tallafi Mai Kyau
Ka tambaya, mu amsa maka a WhatsApp nan take.
Aiki Mai Inganci
Ba mu sallamawa da rashin kyau — kowane aiki, mu duba shi sosai.
Mun Fahimci Kasuwancinka
Mun san yadda 'yan kasuwa Hausawa ke aiki, kuma muna magana harshenka.
Yadda Aikinmu Yake
Ka Fara Magana Da Mu
Ka kira mu ko ka rubuto mana a WhatsApp, mu gaya maka abinda muke bukata.
Ka Turo Bidiyo Da WhatsApp Number
Ka turo mana bidiyon business ɗinka da lambar WhatsApp da customers zasu iya kai maka sako.
Mu Kirkiri Maka Advert
Mu shirya maka kyakkyawan advert mai jan hankalin customers.
Mu Zaɓi Jihar Da Kake So
Kano, Kaduna, Katsina, Jigawa, Abuja — ko duk inda kake so a Nigeria.
Customers Su Fara Turo Sako
Duk wanda ya ga video ɗin kuma yana bukata, zai taɓa shi ya turo maka sako kai tsaye a WhatsApp.
Zaɓi Package Da Ya Dace Da Kai
Farashi mai sauƙi, babu ɓoyayyun kuɗi. Kuɗin da ka biya shi ne za ka biya — babu ƙari.
Starter Package
- ✓ Bidiyon Talla Mai Inganci
- ✓ Audience Targeting
- ✓ Facebook Meta Advert
- ✓ Views sama da 5,000
- ✓ Customers kai tsaye zuwa WhatsApp
Business Package
- ✓ Premium Video Advert
- ✓ Flyer Na Ƙwarai
- ✓ Facebook Meta Advert
- ✓ Audience Targeting
- ✓ Views sama da 10,000
- ✓ Customers kai tsaye zuwa WhatsApp
Premium Package
- ✓ Duk abin da ke Business Package
- ✓ TikTok Advert Management
- ✓ Views sama da 20,000 (FB + TikTok)
- ✓ Business Consultation Kyauta
- ✓ Gyara Talla Kyauta Idan Ba A Gamsu Ba
🏆 Business Package shi ne mafi zaɓi ga yawancin 'yan kasuwa — daidaito tsakanin farashi da sakamako.
Kalaman Amana Daga Kasuwanci Kamar Naka
"Na fara talla akan WhatsApp bayan na koyi course ɗin, kuma cikin mako guda customers suka fara turo min sako da kansu."
"Sun yi min flyer da bidiyo mai kyau sosai, kuma cikin kwana biyu na fara ganin sakamako a shago na."
"Tsarin biyan kuɗin yana da sauƙi kuma amintacce — na sami Order ID nawa, na biya, sannan aka fara aiki nan take."
Biya Cikin Aminci
Danna "Saya Yanzu" akan duk wani sabis ko course — za mu ba ka Order ID naka da asusun banki naka, na sirri, tare da lokacin minti 60 domin ka biya.
Ka Zaɓi Sabis
Danna "Saya Yanzu" akan duk wani course ko package.
Mu Ba Ka Order ID
Za mu nuna maka asusun banki na musamman da Order ID naka.
Ka Biya Cikin Minti 60
Ka yi transfer, sannan ka tura receipt kai tsaye a wannan shafin.
Mu Tabbatar
Da zarar mun tabbatar da biyan kuɗin, za mu fara aiki nan take.
Tambayoyin Da Ake Yawan Yi
Ee, ba matsala. Za ka iya tuntuɓar mu a WhatsApp tukuna kafin ka yanke shawara — mu bayyana maka komai a fili, sannan mu tafi tare har ƙarshe.
Za ka iya biya ta katin ATM (Paystack) ko kuma ka yi Bank Transfer kai tsaye zuwa asusun mu na Moniepoint. Bayan ka biya, sai ka turo mana receipt a WhatsApp, mu fara aiki nan take.
Muna koyar da kai cikin Hausa mai sauƙi, irin wadda kake amfani da ita a kasuwa. Idan akwai wata kalmar turanci da za mu yi amfani da ita, sai mu bayyana maka a fili domin ka fahimta.
Kowane course an tsara shi domin a kammala cikin sa'o'i 3–5, kuma za ka iya koyo a lokacin da ya dace da kai.
Ya danganta da irin aikin — Flyer da Logo yawanci kwana 1–2, Followers/Views nan take zuwa kwana 1, Website da AI Cartoon Video kuma sun fi buƙatar lokaci saboda cikakken tsari. Za mu gaya maka ainihin lokacin bayan mun tattauna bukatarka.
Muna aiki tare da kai har sai ka gamsu. Idan akwai matsala ta gaskiya daga wajenmu, za mu gyara ba tare da ƙarin kuɗi ba. Ka tuntuɓe mu a WhatsApp nan take idan wani abu bai dace ba.